ha_tn/lev/25/05.md

665 B

Ba za ku shirya ... dake zaune tare da ku za ku iya tattara abinci

A sura ta 25:5-6 Yahweh na nufin cewa ba zai bar mai gonar ya shirya bayinsa domin su girbe gonar kamar yadda ya ke yi a shekaru shidda da suka wuce ba. Amma dai, Yahweh zai bar sauran jama'a su je gonar domin su ɗeba su kuma ci 'ya'yan itacen da suka samu.

kuringar da baku gyara ba

Wannan na nufin cewa babu wanda ya gyara kuringar, ya kuma ɗatse su kamar yadda suke yi a sauran shekarun. AT: "kurigar ku da baku gyara ta ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Duk abin da ƙasar da baku aikata ba ta bayar

"duk abin da ya tsira a gonar da baku yi aikata ta ba"