ha_tn/lev/21/18.md

444 B

kada ya kusanci Yahweh

Yakamata firist ya da ishashen lafiya kafin nan ya kusanci Yahweh. Wannan baya nufin cewa naƙasassun ne da laifi ba ko cewa dukkan naƙassasun ba za su kusanci Yahweh ba.

shi da yake da nakasa a jiki ko fuska

"wanda shi nakasasse ne a jiki ko fuska"

ya miƙa gurasar Allahnsa

A nan "gurasa" na nufin abinci ne. AT: "a miƙa baikon abinci a bagadin Allah" (dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)