ha_tn/lev/21/13.md

386 B

daga cikin jama'ar sa

"daga cikin ƙabilarsa, ƙabilar firistoci"

domin kada ya ƙazantar da 'ya'yansa daga cikin jama'arsa

Ta wurin auren mace mara tsarki da marasa bin Allah, firist din zai samu 'ya'yan da basu cancanta su zama firsit ba. AT: "cewa ba zai samu 'ya'yan da basu cancanta ba tawurin auren macen da ba ta bin Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)