ha_tn/lev/21/10.md

852 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da gaya wa Musa game da ya zama dole firist din zai yi.

mai na keɓewa

A nan ana ba da missalin mai na keɓewa ne da ake anfani da shi idan ana bukin tsarkakewan sabon babban firist. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

wanda aka zuba mai na keɓewa a kansa, wanda kuma aka tsarkake

AT: "wanda aka zuba mai na keɓewa a kansa, aka kuma tsarkake shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ba zai kwance gashin kansa ko ya keta tufafinsa ba

Kwance gashi da kuma keta tufafi alama ce na makoki. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)...

ba zai bar harabar haikalin ba

Wannan ba ya nufin cewa babban firist din ba zai bar wurin ba. Allah bai bar shi ya bar wurin ba domin ya ti baƙin cikin wanda ta mutu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)