613 B
613 B
Ba za su
"Firistocin ba za su"
domin su keɓaɓɓu ne
"domin an keɓe su" (UDB)
zaku keɓe shi
"dole ku mutane ku bi da firist din a matsayin tsarkakka"
domin shine mai miƙa gurasa ga Allahnku
A nan "gurasa" na nufin abinci. Yahweh bai ci baikon ba. Wannan na nufin cewa "Yaweh bai ci abincin da baƙin sa ba". (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Dole ya zama da tsarki gareku
AT: "Dole ku gan shi da tsarki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Dole a ƙone ta
AT: "Dole ku ƙone ta har ga mutuwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)