ha_tn/lev/20/22.md

437 B

ƙasar da Na ke kai ku don ku zauna a ciki ta amayar da ku daga cikinta

AT: 18:24 "ba za a ƙi ku a ƙasar da zan kai ku ba" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]])

Ba za ku yi tafiya cikin

A nan ana magana game da aikata aikin masu bauta wa gumakai kamar tafiya kaman su ne. AT: "Dole ne ku bi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kora

"cire"