ha_tn/lev/20/17.md

1.2 KiB

mutum ya kwana da

Wannan wata hanya ce da take cewa ya kwana da 'yar'uwarsa. Wasu harshe suna anfani da wasu kalamai kamar "wani mutumin ya kwana da." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)

ɗiyar mahaifinsa ko ɗiyar mahaifiyarsa

Wannan na nufin mutum ba zai kwana da 'yar'uwarsa ba. AT: "ko asalin 'yar'uwarsa ko daga uwa ko uɓa dabam" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

dole ne a datse shi

AT: 7:9

Dole ya ɗauki alhakin sa

Wannan kalman na nufin mutumin ne zai ɗauki alhakin zunubin sa. AT: Shi ne zai ɗauki alhakin zunubin sa" ko "dole ne ku hukunta shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

ranar hailar ta

lokacin da matar za ta zubar da jini daga cikin ta

har ya buɗe jinin dake gudanowa daga jikinta, maɓulɓular jininta

Wannan kalmar tana kwatanta kwana da mace a lokacin hailar ta da kau da abin yakamata yana boye. AT: "ya yi abin kunya tawurin buɗe zubar jinin ta" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

Da mutumin da matar dole a datse su

AT: "Domin sun yi wannan abin kunyan, dole ne a datse mutumin nan da kuma macen nan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)