673 B
673 B
mutum ya kwana da
Wannan wata hanya ce da take faɗi cewa ya kwana da matar wani. Wasu ƙabilu suna anfani da waddanan kalaman "wani ya kwana da" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)
yadda ake yi da mace
Yadda ya yi da mutumin nan haka zai yi da macen nan. AT: "haka zai yi da macen nan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)
abin ƙyama
"abin kunya" ko "abu mai ƙyama"
Dole a kashe su
AT: "Dole ne ku karkashe su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Dole ne a ƙone su, shi da matar dukka
AT: "Dole ku ƙone macen nan da mijin nan har ga mutuwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)