ha_tn/lev/20/10.md

636 B

Mutumin da ya yi zina da matar wani, wato, dukkan wanda ya yi zina da matar maƙwabcinsa

AT: "Mutumin da ya yi zina da matar wani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

a kashe shi

AT: "dole ku kashe dukkansu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ya kwana da matar mahaifinsa

Wannan wata hanya ce da take faɗi cewa ya kwana da matar mahaifin sa. Wasu ƙabilu suna anfani da kalaman nan kamar "ya kwana da matar mahaifinsa." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)

sun aikata abin ƙyama

A nan Allah ya ƙira mutunin da ya ke kwana da matar ɗansa "ƙyama", zunubi mai nauyi.