ha_tn/lev/20/08.md

459 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da gaya wa Musa game da abin da ya zama dole ne mutanen za su yi.

Dole ku kiyaye umarnaina ku kuma aikata su

Kalaman nan "kiyaye" da kuma "aikata su" na nufin abi ɗaya ne. Ana anfani da su tare domin a nanata cewa dole ne mutanen nan za su yi biyayya ga Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

dole a kashe shi

AT: "dole ku kashe shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)