ha_tn/lev/20/01.md

410 B

miƙa ɗaya daga cikin 'ya'yansa ga gunkin nan Molek

Waddanda suka bauta wa Molek sun mika hadayar 'ya'yansu tawurin wuta. AT: "ƙashe ɗaya daga cikin 'ya'yansa wa Molek" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

dole a kashe shi. Dole mutanen cikin ƙasar su jejjefe shi da duwatsu

AT: "dole mutanen ƙasar su jefe shi har ga mutuwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)