ha_tn/lev/18/26.md

448 B

ko ɗaya daga cikin waɗannan abubuwan banƙyama ba

" ko ɗaya daga cikin waɗannan abubuwan banƙyama ba"

wannan ita ce muguntar

Wannan na nufin "abubuwan banƙyaman na."

Don haka sai ku yi hankali

"Don haka sai ku yi kula domin ku yi mani biyayya"

don kada ƙasar ta amayar da ku ... amar yadda ta amayar da mutanen

AT: 18:24 (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]])