ha_tn/lev/18/24.md

582 B

al'ummai suka ƙazantu

Wannan na nufin mutanen d suke zama a ƙasar Kan'ana. AT: "mutanen ƙasar sun ƙazantad da kansu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ƙasar ta ƙazantu

"Mutane sun ƙazantad da ƙasar"

ƙasar ta amayar da mazaunanta

A nan ana magana game da Yahweh ya tilasta mutanen su fita daga ƙasar kamar ƙasar mutum ne da ke amayar da mutane waje. AT: "Na tilastad da cire mutanen daga ƙasar, kamar mutumin da ya ke amayar da abinci" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]])