ha_tn/lev/18/22.md

113 B

Wannan zai zama keta doka

A nan "ƙeta doka" na nufin rashin ƙetare dokar hallita da Yahweh ya nufa su faru.