ha_tn/lev/18/21.md

572 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da gaya wa Musa game da abin da bai kamata mutanen su yi ba, wanda zai ƙazantar da su.

Kada ka bada ko ɗaya daga cikin 'ya'yanka a sa su cikin wuta

Kalman nan "wuce cikin wuta" na nufin a ƙona abi da wuta a matsayin hadaya. AT: "kada ku ƙona 'ya'yan ku da rai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

ba za ka tozarta sunan Allahnka ba

Kalman nan "tozarta" na nufin rashin ba da girma. Kalman nan "suna" na nufin Allah ne da kansa". "kada ku ki girmama Allahn ku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)