ha_tn/lev/18/19.md

276 B

haila

Wannan lokaci ne wanda mace tana zubad da jini daga cikin ta.

Ba ta da tsarki

A nan ana magana game da matar da mutane ba za su iya taɓa ta ba kamar ba ta da tsabtar jiki ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

matar maƙwabcinka

"matar wani"