ha_tn/lev/18/09.md

558 B

ko ita 'yar mahaifinka ce ko ɗiyar mahaifiyarka

Wannan na nufin cewa kada wani ya kwana da 'yar'uwar sa idan sun fito daga iyaye daya ko ma idan ta fito daga uwa ko uɓa dabam.

ko a gidan ku ta girma ko a wani gida na nesa da kai

AT: " ko a gidan ku ta girma a nesa da ku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Kada ka kwana da ɗiyar matar mahaifinka

AT: "Kada ku kwana da 'yar'uwar ku ko na uɓa ko uwa dabam" (UDB). A nan mutumin ba shi da uwa ko uɓa daya da matan. Sun zama dan'uwa da 'yar'uwa idan iyayen su sun yi aure.