ha_tn/lev/18/04.md

535 B

Shari'una sune za ku yi dole, dokokina kuma sune za ku kiyaye dole

Waddanan kalaman suna nufin abu daya ne, suna kuma nanata cewa dole ne mutanen za su yi biyayya ga duk abin da Yahweh ya umurce su su yi. AT: "Dole ne ku kiyaye dokokina da kuma umurni na" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

domin ku yi tafiya cikinsu

A nan ana magana game da kiyaye dokokin Yahweh kamar dokokin hanya ce da mutun ke iya tafiya akai. AT: "domin ku yi ayukan ku bisa ga su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)