ha_tn/lev/16/25.md

290 B

Dole ya ƙone

"Dole Haruna zai ƙona"

Mutumin da ya bar refataccen bunsurun ya tafi dole ya wanke tufafinsa ya kuma yi wanka cikin ruwa

Mutumin ya ƙazamtu domin ya taɓa refatacciyar akuya nan da ke ɗauke da zunuban mutanen.

refatacciyar akuya

"akuyan da aka ƙora." AT: 16:8.