ha_tn/lev/16/23.md

371 B

ya tuɓe rigunansa na linin

Waddanan riga ne na mussamam da Haruna ke sakawa idan ya shiga wuri mafi tsarki.

Dole ya wanke jikinsa a cikin ruwa cikin wuri mai tsarki

A nan "wuri mai tsarki" baya nufin wurin taro. Wannan wuri ne dabam da aka keɓe masa domin ya wanke kansa.

ya sa tufafinsa da ya saba

Waddanan tufafin ne Haruna ke sakawa a sauran ayukkan sa.