ha_tn/lev/16/20.md

501 B

dole ya miƙa bunsuru mai rai

Ana kiran akuyan nan refatacciyar akuya. AT: 16:8.

ya furta

"ya furta akan akuyan"

dole ya sa zunubansu a kan bunsurun

Ayyukan Haruna anan alamar canji ne na zunuban mutanen nan zuwa ga akuyan, a matsayin cewa akuyan nan ne zai ɗauki horon laifin su. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

mugunta ... tayarwa ... zunuban

Dukkan waddanan abubuwan, suna nufin abi ɗaya ne. Haruna yana furta kowace irin zububai da mutanen suka aikata.