ha_tn/lev/16/15.md

784 B

Muhimmin Bayani:

AT: 16:11

dole ya yayyafa shi a bisa murfin kafara da kuma gaban murfin kafara

AT: 16:14

Dole ya yi kafara domin wuri mai tsarki saboda ƙazantar ayyukan mutanen Isra'ila

Zunuban mutanen Isra'ila ya ƙazamtad da wuri mai tsarkin.

ƙazantar ayyukan ... tayarwarsu ... zunubai

Waddanan kalaman suna nufin abu ɗaya ne. Suna nanata cewa mutanen sun aikata zubai dayawa.

ƙazantar ayyukan

A nan ana magana game da ayukan zunubai da suke mayad da mutane da rashin ɗachewa ga Yahweh kamar su ƙazamtaccen ayuka ne na jiki. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

a gaban ƙazantattun ayyukansu

Kalaman nan "ƙazamtattun ayukansu" na nuna mutane biyun nan da suka aikata ayukan zunubai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)