ha_tn/lev/16/12.md

171 B

kasko

ɗan gongonin wuta da turare da firistoci suke amfani da shi

turare mai ƙanshi

"turare mai ɗadin ƙamshi." Wannan na nufin ƙamshi, ba ɗandano turaren ba.