ha_tn/lev/16/08.md

348 B

refatacciyar akuya

"akuyar da aka ƙora." Yakamata Haruna ya saka wani ya saki akuyan cikin jeji.

da kuri'a ta faɗa

"wanda aka shirya domin kuri'ar"

Amma bunsurun ... dole a kawo ta da rai gaban Yahweh

AT: "Amma, yazama dole ne Haruna ya kawo bunsurun ... da rai a gaban Yahweh" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)