ha_tn/lev/16/03.md

297 B

Don haka ga yadda

"Ga yadda"

rigar ciki

"rigar ciki." Wannan riga ce da ake sakata kusa da fatar jiki a ƙarkashin ainihin kayan.

ɗamarar

Ɗan kayan da ake ɗourawa a kwanƙwaso ko kirji

rawani

Wannan ɗan kaya ne da ake dourawa a kai.

daga taron jama'ar

"daga taron jama'ar "