ha_tn/lev/16/01.md

134 B

'Ya'yan Haruna guda biyu

Wannan na nufin Nadab da Abihu. Sun mutu domin sun kawo wutar da Yahweh bai yarda da shi ba. (Dubi: 10:1)