ha_tn/lev/14/45.md

687 B

Dole ne a rushe gidan

Za'a iya juya wannan a aikace. AT: Dole ne su rushe gidan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Dole ne duwatsun, katakon, da kuma duka shafen da ke a cikin gidan a ɗauke su

Za'a iya juya wannan a aikace. AT: Dole ne su ɗauke duwatsun, katakon, da kuma duka shafen da ke a cikin gidan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Duk wanda ya shiga cikin gidan... zai zam mara tsabta

Mutum wanda wasu mutane mai yiwu wa bha zasu taɓa ba kuma wanda ba karɓabɓe ba ne domin manufar Allah domin ya shiga cikin gidan da aka yi magana kamar mutumin bai da tsabtar jiki. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)