ha_tn/lev/14/43.md

400 B

a cikin gidan... sa'annan sake shafen

Za'a iya juya wannan a aikace. AT: "a cikin gidan bayan mai gidan ya ɗauke duwatsun, ya kankare bangon, kuma ya rufe sabon duwatsun da lãka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

gidan bai da tsabta

an yi maganar gidan da bai chanchanta mutane su zauna ba kamar bai da tsabtar jiki. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)