796 B
796 B
Shi zai buƙaci
A nan "Shi" yana nufin firist.
duka bangon cikin gidan za'a kankare
Za'a iya juya wannan a aikace. AT" "cewa mai gidan ya kankare duka bangon gidan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
gurɓatattun kayan ne aka kankare
Wannan na nufin kayan da ke da fumfuna a kai. Za'a iya juya wannan a aikace. AT: "gurɓatattun kayan da aka kankare
wuri mara tsabta
Wurin da bai dace mutane su zauna ko an yi maganar anfani domin manufar Allah kamar mara tsabta ta jiki. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
duwatsun da suka cire
Za'a iya juya wannan a aikace. AT: "duwatsun da suka cire" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
dole su yi anfani da sabon lãka don shafen gidan
"dole ne su rufe duwatsun da sabon lãka"