ha_tn/lev/14/21.md

479 B

Muhinmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da gaya wa musa da Haruna game da ya zama dole mutane za su yi idan aka tsarkake mai cutar fatar jiki.

ba zai iya ba da

"ba shi da isasshen ƙudin da zai saya"

a kaɗa shi .. domin kansa

Za'a iya juya shi a aikace. AT: "cewa firist kaɗa hannunsa... don shi" (Duibi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

da awon garwa

...

moɗar

moɗa ɗaya shine lita ɗaya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-bvolume)