ha_tn/lev/14/06.md

503 B

Muhinmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da gaya wa musa da Haruna game da ya zama dole mutane za su yi idan aka tsarkake mai cutar fatar jiki.

tsunsu da aka ƙashe

AT: "tsunsu da mutumin ya ƙashe" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

mutumin da za a tsarkake

AT: 14: 1-3

firist zai furta cewa ya tsarkaka

Yahweh ya cigaba da gaya wa musa da Haruna game da ya zama dole mutane za su yi idan aka tsarkake mai cutar fatar jiki (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)