ha_tn/lev/14/01.md

432 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya gaya wa Musa da Haruna abin da mutanen dole su yi a lokacin da aka warkar da wani daga cutar fata.

ranar tsarkakewa

Wannan na nufin ranar da firist bayyana mutumin ya zama mai tsabta bisa ga al'ada.

Dole ne a kawo shi wurin firist

Za'a iya juya wannan a aikace. AT: "DOle ne wani ya kawo shi wurin firist" ko "Dole ne ya je wurin firist" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)