462 B
462 B
bayan da aka wanke
Za'a iya juya wannan a aikace. AT: "bayan da mai shi ya wanke shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
idan ka wanke abun
Za'a iya juya wannan a aikace. AT: "idan mai shi ya wanke shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
zai zama mai tsabta
An yi maganar abun da Allah ya furta ya zama ya dace wa mutane su taɓa kamar yana da tsabtar jiki. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)