ha_tn/lev/13/53.md

445 B

sa'an nan shi zai umurce su

"sa'an nan first zai umurce masu shi" A nan firist ɗin na gaya wa mutanen abin da zasu yi da abubuwan iyali da ke kame da cutar.

bayan an wanke abun da ke da hunhunan

Za'a iya iya juya wannan a aikace. AT: "bayan sun wanke abin da ke da hunhuna" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

dole ka ƙone abun

A nan "ka" baya nufin firist a musamman. Kawai yana nufin dole wani ya ƙone abun.