ha_tn/lev/13/47.md

301 B

rigar da ta ɓace da hunhuna

"Rigar da ke da hunhuna a kai" ko "Rigar da ke hunfuna

hunhuna

naman gwari, sau da yawa fari a launi, da ke girma a abubuwa da ke ɗanye ko da laima

dole ne a nuna shi wa firist

Za'a iya juya wannan a aikace. AT: dole ne mai shi ya nuna wa firist" (UDB) (Dubi: