ha_tn/lev/13/45.md

307 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya ci gaba da gaya wa Musa da Haruna abin da mutane dole su yi a lokacin da wani yana da cutar jiki.

a wajen sansani

Sansanin shi ne wurin da mafi yawn Isra'ilawa suka zauna. Ba a ba mutum mara tsabta izini ya zauna a cikin su ba domin cutar shi zata iya kama sauran mutanen.