ha_tn/lev/13/42.md

273 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya ci gaba da gaya wa Musa da Haruna abin da mutane dole su yi a lokacin da wani yana da cutar jiki.

ba shi da tsabta... furta shi mara tsabta

An yi maganr mutumin wanda wasu mutane mai yiwu wa ba za su taɓa ba kamar ba shi da tsabtar jiki.