ha_tn/lev/13/40.md

293 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya ci gaba da gaya wa Musa da Haruna abin da mutane dole su yi a lokacin da wani yana da cutar jiki.

Ya na da tsabta

An yi maganar mutumin wanda wasu mutanemai yiwu wa kada su taɓa kamar ba shi da tsabtar jiki (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)