ha_tn/lev/13/34.md

198 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya ci gaba da gaya wa Musa da Haruna abin da mutane dole su yi a lokacin da wani yana da cutar jiki.

Cutar

A nan "Cutar" na nufin cutar da ke a kan ko haɓar mutumin.