ha_tn/lev/13/32.md

394 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya ci gaba da gaya wa Musa da Haruna abin da mutane dole su yi a lokacin da wani yana da cutar jiki.

Sa'an nandole ne ya yi aski, amma wurin da ke da cutar dole ne ba za'a aske ba.

Za'a iya juya wannan a aikace. AT: "mutumun dole ne ya aske gashin da ke kusa da ciwon amma ba gashin da ke a ciwon ba" (UDB) (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)