ha_tn/lev/13/24.md

340 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya ci gaba da gaya wa Musa da Haruna abin da mutane dole su yi a lokacin da wani yana da cutar jiki.

cutar da ake kamuwa da ita

Juya wannan kalmomin a yadda ka yi a 13:3.

dole ne firist ya furta shi mara tsabta

An yi maganar mutumin wanda wasu mutane dole kada su taɓa shi ba kamar ba su da tsabtar jiki