ha_tn/lev/13/21.md

389 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya ci gaba da gaya wa Musa da Haruna abin da mutane dole su yi a lokacin da wani yake da cutar fata.

bincike shi

A nan "shi" na nufin farin gumburi ko tabo mai haske a fatar.

dole ne firist ya furta shi mara tsabta

An yi maganar mutumin wanda wasu mutane dole kada su taɓa kamar ba ya da tsabtar jiki. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)