ha_tn/lev/13/18.md

482 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya ji gaba da gaya wa Musa and Haruna abin da mutane dole su yi a lokacin da wani ya ke da cutar fata.

maruru

wani wuri mai zafi a fata da ya kamu

sa'an nan dole ne a nuna wa firist

Za'a iya juya wan a aikace. AT: "sa'an nan dole ne ya nuna shi wa firist" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

firist dole ne ya furta shi mara tsabta

an yi maganar mutumin wanda wasu mutane dole kada su taɓa shi kamar ba shi da sabtar jiki