ha_tn/lev/13/05.md

719 B

dole firist ya duba shi

A nan "shi" na nufin mutmin da yake da cutar a jikinsa.

idan bai bazu a fatar jikin ba

Wannan na nufin cewa idan cutar jikin bai ƙaru ko ya koma zuwa wani sashi na jiki.

kwana ta bakwain

"Bakwain" na nuna matsayin lamba na 7. AT: "kwana ta 7th" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)

kwana bakwai

"kwana 7" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

firist ya furta shi tsarkakakke ... ya tsarkaka

Ana magana game da mutumin da sauran jama'a za su iya taba shi kamar yana da tsabtar jiki ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ƙuraje

Wannan wani wuri a jikin da ke da kyama, amma ƙurajen ba za su bazu wa sauran jama'a ba.