ha_tn/lev/13/03.md

606 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da gaya wa Musa da Haruna game da abin da ya zama dole mutanen su yi.

fatar jikinsa

A nan "sa" na nufin mutumin da cutar na fatar jikinsa.

cuta ce mai yaɗuwa

cuta da ke iya bazuwa nan da nan daga jikin mutum zuwa wani..............

dole ya furta shi marar tsarki

"dole ne firistin ya furta mutumin mara tsarki." Ana magana game da mutumin da sauran jama'a ba za su iya taba shi ba kamar ba shi da tsabtar jiki ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

har kwana bakwai

"har kwana 7" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)