ha_tn/lev/12/07.md

510 B

sa'annan za ta tsarkaka daga zubar jininta

AT: "sa'annan wannan zai tsarkake ta daga zubar jinin a lokacin haifuwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Idan ba ta iya ba da tunkiya ba

AT: "Idan ba ta da ishashen kuɗi ta saya tunkiya" Domin mika hadayan... (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

sa'annan zata zama tsarkaka

Ana mag game da matar da sauran jama'a za su iya taba ta ba kamar ba ta da tsabtar jiki ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)