"Lokacin da kwanakin tsarkakewar uwar suka cika"
Wannan na nufin lambar kwanaki dabam dabam na tsarkakewarta, bisa ga haifuwar ɗa na miji ko na mace.