532 B
532 B
za ta zama mara tsarki
Ana magana game da matar da sauran jama'a ba za su taba ba domin ta na zubar da jini daga cikin ta kamar ba ta da tsabtar jiki ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
a kwankin watan hailarta
Wannan na nufin lokacin watan da mata tana 'yo'yo daga cikin ta. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)
dole a yi wa ɗan yaron kaciya
Fristin ne kawai zai iya yin wannan aikin. AT: "dole ne fristin ya yi wa yaron kaciya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)