ha_tn/lev/11/46.md

529 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya gama gaya wa Musa da Haruna game da abin da ya ba wa mutanen izini su ci da kuma abin da ya haramtad kada su ci.

waɗanda za a sa bambanci tsakanin

AT: "waɗanda za ku sa bambanci tsakanin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

tsakanin marasa tsarki da masu tsarki

AT: 11:24... 11:26... (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

da za a iya ci ... da ba za a ci ba

AT: "da za ku ci ..da ba za ku ci ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)