ha_tn/lev/11/43.md

641 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da gaya wa Musa da Haruna game da irin dabbobin da mutanen za su gani a matsayin ƙazamtacce.

Ba za ku ƙazantar da kanku ba ... har da za ku zama marasa tsarki da su

Yahweh ya yi amfani da dabaran nan sau biyu domin ya ƙarfafa su game da umurnen da ya basu cewa kada su ci ƙazamtattcen dabba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

ba za ku ƙazantar da kanku ba

AT: 11:26-28... (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

har da za ku zama marasa tsarki da su

AT: "domin kada ku zama marasa tsarki saboda su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)